<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Ubangiji shina ta biɗa
 Girbi cikin ran masu bi
 Shina son ɗiyan Ruhu Mai Tsarki
 Da aiki na ɗaukaka shi.

[V2]
 KORUS
 Babu kome sai da kunnuwa
 Mu ba shi baƙin ciki
 Maimakon ɗiyan Ruhu Mai Tsarki
 Mun miƙa mai kummuwa.

[V3]
 2) Ko mutane suna ta gani
 Ҡamnarsa cikin ranmu yau ?
 Da anniya domin masu duhu
 Su tuba su bada gaskiya ?
 Korus

[V4]
 3) Ko kai za ka yarda ka zama
 Littafi Mai Tsarkinsu ?
 Ba su iya karanta don kansu
 Sai duban zaman masu bi.

[V5]
 4) I, Ubangiji, na yarda
 Na ba ka duk raina yau
 Maimakon kunnuwa fa zan ba ka
 Ɗiyan Ruhu da naka taimako.</lyrics>
<title>Ubangiji Shina Ta Biɗa LW526</title>
<hymn_number>526</hymn_number>
</song>